Wani Inyamuri Da Yama Hausawa Tsiya a dandalinshi na sada zumunta inda ya rubuta cewa,


Duk yanda zata kai ta kawo, gari ya yiwa Inyamuri zafi bazaka taba ganinshi ya kaskantar da kanshi wajan yin tallar nama ba,
Yasha Raddi Sosai.



Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi na daya daga cikin wadanda suka mayarwa da inyamurin da martani inda ta rubuta mishi cewa, 


Sayar da nama yafi tare hanya da dare kai harma da rana kiri-kiri(Fashi da makami).


HutuDole.Com