Wani Masoyin Nafisa Abdullahi Ya Sha Kakkausan Raddi Bayan Ya Mata Comment A Wannan Hoton


Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi Ta Mayarwa Da Wani Masoyinta Kakkausan Martani Me Zafi Yayin Da Ya Ya Mata Mata Comment A Wani Hoto Datasa Cewa

'Gaskiya Nafi Kin fara Tsufa' Im Sorry ,

 Da Alama Nafisa Bata Ji Dadin Wannan Magana Ba, Sai Ta Kada Baki Ta Mayar Mishi Da  Kakkausan Murtanin Cewa

"Dodanniya (Vanpire) Ceni Da Bazan Tsufa Baa?. KO Ta Gidama Yarinya Take Haryanzun, In Kuma Yarinya Ce To Zanzo Ta Bani Abinda Tasha Nima Nasha"


Bayan Wannan Martani Da Nafisa Ta Mayarwa Da Wannan Masoyin Nata Bai d Kara Cewa Uffan Ba, Kuma Wasu Sun Bata Shawarar Cewa Ta Daina Kula Irin Masu Wadannan Maganganun.



Post a Comment

0 Comments