Download: Umar M. Shareef Ruwan Dare Song


- Ruwan  Dare Maigame Duniya .. KaunarKice Tashiga Ko Ina A Jikina 
- Ruwan Dare Kin Zama A Jikina Kin Zagayeni Kinshiga Ko Ina 
- InaTunani Dare Ko Da Rana 
- Na Sanki Ya Zama A Jikina 
- Ko Nayi Barci Na Kulle Idona 
- Sai Nai Mafarkin KinzoWurina

- Muna A Tare MafarKi Ya Nuna Ko Baka Ganina 
- Hakan Na Dauka Na Sanya A Raina  
- Safe Maraice Kananan A Raina 
- Ko Nayi Kuka Kai Ke Share Idona 
- Inna Iso Kana Nazo Gunka Na Tsira

Download Now 

Post a Comment

0 Comments