Kalli hotunan Yadda Wani Maciji Ya Hadiye Akuya




Wani Maciji ya haddasa rudani a kasuwar Vespa da ke Ijanikin a birnin Lagos da sanyin safiyar ranar Sallah bayan ya hadiye wataa akuya da wani bawan Allah ya tanada domin ya yi abincin Sallar Layya. Tuni dai aka kama wannan Maciji aka akashe shi kuma aka tsaga cikinsa aka cire akuyar.

Kalli hotuna: 




Post a Comment

0 Comments