Sabon Hanyar Da Zaka Ninka Datan Daka Siya %100 A Layin MTN



Kwanakin Baya MTN Sun Fitar Da Tsarin Da Suke Ninkama Mutane Adadin Datan Da Mutum Ya Siya, Misali Idan Ka Siya Data Na Dubu Daya Zasu Baka 1.5GB. To Sai Su Rubanya Maka Shi Su Maida MaKa Dashi 3GB, Kenan Sun Ninka Maka.



Toh Daga Baya Kuma Sukazo Su Soke Tsarin Kwata - Kwata,

To Yanxun Hanya Ta Sake Buduwa, Domin Kuwa Yanzun Zaka Iya Cigaba Da Morar Wannan Babban Garabasar,

Kawai Abin Da Ake Bukata. Kawai KaJe Wajen Text Message Ka Rubuta.

Da FarKo Ka Tura DOUBLE  To 131
SaiKa Sake Tura  PROMO To 131
Daga Karshe SaiKa Tura FREE To 131 .

Nan Zasu Turama Text Kamar Haka

" Dear Customer, Enjoy data offers on MTN Deal zone, Dial *131*1# ".

SaiKayi Maza Ka Siya Data Dinka Ta Hanyar Danna *131*1#

Post a Comment

0 Comments