Haryanzun Dai Wannan Album Din Yananan A Kasuwa .. Ku Garzaya Domin Neman Naku ..

Ga Wannan Best Of Dani Da Ke Ku Dan Lasata

*Azuciyata Kenasa Banyi Ko Zato Ba 
*Rabin Jikina Bazan Rayu Babu Ke Ba 
*Babu Sukuni In Banganki Kusa Dani Ba 
*Waye Zai Fada Ni Dake Bamuyo Dace Ba 
*Nasan Inkinyo Tako Dani  
*Ko Ina Za.asan Dani 
*Manyan Yara Zasu Gaidani 
*Kin Kula Dani Soyya Ban Manta Ba 
*Munsha Bagwarmaya Sosai Ba Dan Kadan Ba 
*Kushe Da Zagi Baisa Kin Canjani Ba 
*Ohooo .. Idan Da Halarci Baikamata Naya Dake Ba 
*Masu Kudi Da Dama Wanda Sun Fini Ba Dan Kadan Ba 
*Sun Baki Kudi Da Mota . Kallonsu Bakiyi Ba 
*Kince Dole Sai Ni .. Nima Bazanya Dake Ba
Download Now