Tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa kenan tare da matarshi da diyarsu a wadannan kayatattun hotunan da suka dauka, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kar dankon soyayya.