A kwanakin baya anyi rade-radin cewa, tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau wai ta koma Kirista dalilin korar da aka mata daga masana'antar fim din Hausa da kuma zuwa kasar Amurka da tayi, tuni dai wancan labari ya wuce dan kuwa jarumar ta karyatashi tun a wancan lokacin.

Wani bawan Allah ya yiwa Rahama Tambaya Ashafinta Na Twitter Cewa, 



Naji Jita-Jitar Cewa Wai Kin Zama Kirista Amma Ban Yarda Baa,  Shin Gaskiyane Ko Kuwa Ba GasKia Bane?.

Jarumar Rahama Sai Ta Maida Masa  da Amsar Cewa, 

Naji Cewa Yanzu Wai Kai Ba Mutum Bane, Shin Gaskiya Ne?

Daga Jin Wannan Amsar Nata Tambayar Tashi Ya Bata Haushi Harta Harsala Kamar Haka ... Idan Baku Manta Ba KwanaKin Bayama Haka Makamancin Haka Ya FaruKan Jarumai Kamar Su