Kalli Hotunan Wajen Daukar Sabon Fim Din Mujadala


Jaruman Fina-finan Hausa da masu bayar da umarni da sauran ma'aikata kenan a gurin daukar shirin fim din sabon Mujadala da aka Farayi Suna Nishadi, 

Umar M. ShareeF Da Maryam Yahaya Tare da masu shirya fim, Abba Maishadda da Alhaji Sheshe da sauransu duk sun hadu suna ta nishadi.






Post a Comment

0 Comments