Yanda Zaku Sami 6GB (5884MB) Tare Da Mintuna 48 Akan Naira #200 Kacal A Layin MTN


Wannan Wani Sabon Tsari Ne Da MTN SuKa Fidda Domin Tsoffin Ajiyayyun Layukansu ..

Ganin Cewa Akwai Wasu Customers  Din Da SuKa Ajiye LayuKansu Na MTN. Ko Kuma Sun Daina Saka Musu Kudi Cikin Layikan Nasu .. Sai SuKa Fitar Da Wannan Sabon Tsarin Mai Suna 'Welcome Back Offer' Shi Wannan Tsarin Kaza Iya Morar Kudi Ne Na Kira Da Kuma Kyautar Data Masu Dinbun Yawa DuK AKan Kudi Kalilan

Batare Da Bata Lokaci Ba .. Ga Hanyoyin Da Zakubi Kamar HaKa

1) Da FarKo Ka Tabbatar SIM DinKa Yakai Kamar Watanni Uku Ko Fiye Ba Tare Da Ka Saka Masa Kudi Ba ..

2) SaiKa Siya KatinKa .. Ka Loda. (ZaKa Iyayin Recharge Ta VTU) Amma Transfer Bayayi

3) Kana Loda Katin Zasu Kwashe SaiSu Baka KudinKa Da Kuma Datar Brawsing Na Tsahon Kwanaki 15 Kana Mora

Idan Ka Loda CatinKa Na Naira #100 Zasu BaKa Tsakanin MB 3000 Ne . Da Kuma Muntocin Kira Na 25Mints, 


Idan Kuma Kasa Naira #200 Ne Zasu Baka  Wajen 6000MB Da Kuma Lokacin Kira Na 45 Mints Na Tsahon Sati Biyu Waton 14 Days



Haka Dai Yawan Kudin Dakasa Yawan Ninkin Bonus Din Da Zasu BaKa

Sannan Zaka Iya Kiran Kowane Network Da Kudin ...

Sai Dai Datar Bata Da KarFi Kamar Normal Data .. 

Post a Comment

0 Comments