Jarumi Adam Zango Yaja Kunnen Masoyansa Dake Kiransa Da Sabon SarKin Kannywood


Jarumin Adam A Zango Yaja Kunnen Masoyan Nasa Ne Wadanda Ke Kiransa Da Sabon SarKin Kannywood ..

Zangon Ya Fitar Da Sanarwar A Shafinsa Na Instagram Kamar HaKa



Niba SarKia Bane Don Haka Don Girman Allah Kidaina Shiga Rigata Idan Kuna So Kuci Mutuncin Wasu, Bana Bukatar Sarautar Da Ba Sarautar Kano Ko Ta Zazzau Ce Zata Nadani Ba. Amma Dai Dai A Wajen Wanda Yake Sona Ya Kirani Da Sunan Daya Dace Da Ra.ayinsa

InbaKu Mantaba Kwanakin Baya Ne Aka Dunga Fitar Da Hotuna Tare Like Da Hoton Jarumin Da Rubutun Sabon SarKin KannyWood A Jiki ..

Toh Dafatan Sakon Da Jarumin Ya Fitar Ya Isa Ga Inda Ake So

Post a Comment

0 Comments