Download: Umar M Shareef Azeema Audio And Video Song


- Azeema Ke Nakeyiwa So Na Hakika, Inba Keba Babu Wacce Zanba Kaunata 
- Ni Azeema Kai Nakema So Na Hakika Inaba Kaiba Babu Wanda Zanba Kaunata 
- Zuciyata Ke Take Muradi 
- Ke Kike Sawa Inyo Nishadi 
- Dan Matso  Nan Kussa Muyi Tadi 
- Babu Wai Wai A So Ana Jihadi 
- Kisa Atamfa Zana Sakka Yadi 
- Muyyi Fes-fes Muzagaya A Gammu A Nuna


WaKar Film Din Azeema Yar Gata Daga Mashiryi Kuma Mai Bada Umarni Hassan Giggs. Jaruman Da Suka Taka Rawa A Wannan Shiri Tare Da Wakar Sune.. Abba AlMustapha Tare Da Sabuwar Fuska Wato Rashida Labbo ..

Download Audio
Download Video

Post a Comment

0 Comments