Download Abdul D One Da KalmominKi



- Da KalmominKi Nai Sabawa 
- Da Zuci Kake Debemin Kewa
- So Hana Ido Ganin Laifi
- RashinKi Bazan Jure Ba
🎢🎢🎢🎡
.
-Sassa Na Jikina Ka Ratsa Masoyina Zo Gani
-Kashiga Cikin Zuciya Kayi Gini Don Allah KarKa Yadani
-Cikin Dare BarCi Nake Da Tunani Ina Zana GanKa Wayyo Ni
-Burina Rai Kwadayi Nane Ko A Mafarki Ka Taddani
-Karmar Dake Yawo A Zukata Ko Nunfashi Bashi Tareta
-Don Kai Kadai Ne Nai Tanadin So Ga WaninKa Bazan Furta Ba.
SaurKar Da Wakar Domin Jin DadinKu 

Downloads Now

Post a Comment

0 Comments