Yanda Ake Samun Data 1000 MB Kyauta A Layin MTN



MTN NG Sun Fitar Da Sabon Tsarin Da ZaKa Iya Samun Data Na Brawsing Har Guda Dubu Daya Wato 1000 MB A Kyauta Ba Tare Da Ko Sisin KobonKa Ba,

Wannan Tsarin Ko Shine MTN MyApp, MTN MyApp Tsarine Da MTN Su Fitar Domin Bama Custumers Dinsu Kyautar Data 100 MB,

Ni Yanzun Na Hada Sun Kai 4GB Ta Wannan Hanyar!

Ya Akeyi A Shiga Tsarin, ??

Kawai Ka Shiga Text Message Ka Tura Text Na Myapp Ka Tura Zuwa 131 (Myapp To 131 ), Take Zasu Turama Text Cewa

"Y'ello! Your request has been received and is being processed. You will receive a response shortly. Please don't resend your request. Thank you!"

Saika Jira Kadan, Zasu Idan Sun Turama Message Kamar HaKa

"Dear customer, You now have a bonus of 100 MB valid for 3days for downloading MyMTN App. Kindly dial *559*4# to check balance.".

To Kayi Nasara, SaiKa Koma Text Message Ka SaKe Tura Stop Myapp Zuwa 131 , (Stop Myapp To 131 ) Zasu CireKa Daga Tsarin Kenan, SaiKa SaKe Komawa Ka Tura Myapp To 131 ,

HaKa ZaKatayi Har Sau 10, 10x10= 1000 Kenan

Idan Kuma Sun Tura MaKa Message Kamar HaKa

"Y'ello, your subscription to Myapp has failed. Please retry by sending Myapp to 131 ."

To Sim Din NaKa Bazaiyi Ba SaiKa Nemi Wani SIM Din Ka Jaraba A Ciki,

Domin Dubawa SaiKa Danna *559*4#

Zasu Nuna MaKa Data DinKa

Data Din Zaiyi Expire Ne Bayan KwanaKi 3

Allah Ya Bada Sa,a

Post a Comment

0 Comments