Wani Lokaci HaKa Kawai Ko Kuma Idan Kayima WayarKa Ta Andriod Restore Setting Ko Kayi Updating Dinta Sai Kaga Ta Fara Nunama INVALID IMEI Ko NULL IMEI, HaKan Na Nuni Da Cewa Imei Number, Dinta Ya Goge, Kenan Ba Batun NetworK Din Kira, Saboda Shi Wannan Imei Din Shike Da Alhakin Nemo Ma Wayar NetworK Da Take Amfani Da Shi,..;
Sai Dai WIFI Da Mobile Data Su Kan Iya Yin Aiki Koda Ta Sami Irin Wannan Matsalar, Kuma ZaKayi Brawsing Normal,
Hanyar Bi Itace KaSa Mata Wani Imei Number,
Wasu Kance Wai Dole Sai Anma Waya Rooting Kafin Ka Samu Ka ChanJa Mata Imei Number,
A'A HaKan Kan Iya Yiwuwa Koda Ko Ba,ayi Rooting Din Wayar TaKa Ta Andriod Ba CiKin SauKaKakkiyar Hanya,
Yanda ZaKa Kauda Matsalar
Da FarKo Ka SauKar Da Wannan Application Din Mobile MTK Engineering.Apk Kayi Install Dinsa Cikin Wayar Da IMEI Din Nata Ya Goge.
SaiKa Nemi Wata Wayar Irin NaKa Ko Kuma Ka Sami Wata Kalan Wayar SaiKa Danna (*#06#) SaiKa Copy Imei Number Dinta SaiKa ChanJa Kamar Guda Hudun Karshe,
SaiKaJe Ka Bude Application [MTK Engineering] Din Da Kayi Downloads Dinsa A Cikin Wayar Da TaKe Da Matsalar Invalid Imei Din.
SaiKa Taba Kan MTK Settings,
SaiKa Zame Application Din Zuwa Gefen Dama, ZaKaga "Connectivity"
Sai Kuma Ka Zabi "CDS Information"
A Cikin CDS Imformation Zakaga Radio Information. SaiKa Budeshi,
Da Zararar Ka Bude Radio Information ZaKaga Phone 1, Da Phone 2
SaiKa Zabi Phone 1 Ko Kuma Phone 2
Idan Ka Bude Phone1 Ko Phone2, Zai Nunama Wani Dan Alama Kamar HaKa AT+, To Sai Ka Hau Kai Ka Shigar Da Sabon Imei Number DinKa Da Ka Copy Daga Wata Wayar, Kana Fara Sa Number Zai Nunoma Wasu Rubutun Kuma Kamar HaKa
AT+ EGMR=1,7,"" Wannan Na SIM1
AT+ EGMR=1,10,"" Wannan Kuma Shine Na Sim 2,
SaiKa Shigar Da Sabon IMEI Number DinKa Cikin Alaman Ruwa Biyu Nan "IMEI Number Anan"
Bayan Ka Kammala SaKa Imei Number Din, SaiKa SaKe Komawa FarKon Wajen AT+ EGMR=1,7, SaiKa Bada Dan Tazara, Wato Space Guda Daya, Duba Sosai A Wannan Hoton Na Kasa
SaiKa Taba Kan Sent AT Command,
Idan Ya Nunamaka
SaiKa Yi Reboot Din Wayar TaKa
Sabon IMEI Ya Fito
ShiKenan!! Abun Ba Wuya
Idan Ka Sami Tangarda WaJen Wannan Aikin Saikayi Comment Inda Baka Ganeba

0 Comments