Jaratan Mawakan Hausa
Umar M SHareeF Tare Da
Nura M Inua Sun SaKi Wata Wakar Da Suyi Hadin Guiwa Tare Da Mawakin Kudu
HumbleSmith ... Wakar Mai Taken
YARINYA ..
Wakar Sunyitane Akan Yan Matan Su .. Kowanne Daga Cikinsu Ya Kuranta Tashi Wakar .. Shi Mawaki HumbleSmith Shine Mawaki Daya Fara Baiti A Wakar .. Yayi Amfani Da Yarensa Na IGBO Da Kuma Turanci Sai Mawaki Nura M Inua Shima Yayi Baitocinsa Ne Cikin Yaren Hausa Kamar Yanda Aka Saba Jinshi ... Umar M Shareef Shine Yayi Baitin Karshe Inda Shi Kuma Yayi Amfani Da Harshen Hausa Sannan Kuma Ya Dan Hada Ka Turanci ... Asha Sauraro Lafiya
Download Now
0 Comments