Kalli Sabbin Hotunan Jaruma Maryam Booth Cikin Kakin Sojoji


A cikin hotunan da ta wallafa a shafin ta na kafar sada zumunta, jarumar tayi kwaliya tare da sanya rigar sojoji.


Domin tunawa da gwarzayen sojoji da suka sadaukar da rayukan su wajen kare jama'a, jaruma Maryam Booth ta fitar da kyawawan hotuna don karrama su.


A cikin hotunan da ta wallafa a shafin ta na kafar sada zumunta, jarumar tayi kwaliya tare da sanya rigar sojoji.

Ta kuma yi ma sojojin matattu da wadanda ke raye addu'a bisa irin sadaukarwa da suke wajen kare lafiyar al'umma.

Hotunan dai sun birge kuma masoyan ta da dinbim masu bibiyan shafin ta basu boye bayyana yadda jarumar ta birge su duba da irin kwalliyar da tayi da rigar soja da ta sanya.







Post a Comment

0 Comments