Jaruma Sadiya Kabala Tasha Dakyar Akan Sanya Wannan Hoton A Shafinta Na Instagram


A ranar Juma'ar data gabatane, Jarumar fina-fina  Hausa, Sa'adiya Kabala ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara ta yiwa masoyanta gaisuwar Juma'a, to amma da alama da yawa basu amsa gaisuwar ba, maimakon haka ma Allah wadai sukayi da wannan hoton.

Da dama dai sun bayyana cewa hoton kwata-kwata be dace ba musamman yanda tayi amfani dashi wajan mika gaisuwar Juma'ar.
A post shared by it's my new account (@real_sadeeya_kbl) on



Ga kadan daga cikin abinda mutane ke cewa akan wannan lamari:






Post a Comment

0 Comments