Downloads: Umar M Shareef Annurin Zuciya Latest New Song


SauKar Da Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Suna Annurin Zuciya

- Annurin Zuciyata Kece
- Kinbani So Ga Tawa Ki Rike
- Annurin Zuciyata Kaine
- Na BaKi So Nima Ga Tawa Ka Rike
-  Nai Gamo Da Wata Yarinya Soyayya
-  Kyan Hali Yasani Tana Da Tarbiyya
-  Innasata Tayi Bata Jayayya
-  Kin Cancanta Dake Inyi Tarayya
- Don Kin Lasan Zuma Taso Soyayya
- Zo Ki Setani Kan So In Hau Hanya

SauKar Da Wakar Anan

Downloads Now

Post a Comment

0 Comments