MUSIC: Umar M Shareef Ft- Papi Soldier Ft Melery Hausa One Nigeria

Wakar One Nigeria Wakane Mai Muhimmanci Saboda Dukansu Mawakan Guda Uku Sun Jawo Hankali Ne Game Da Azauna Lafiya Banda Fada Banda Nuna Banbancin Siyasa Ko Addini

Mawakan Kuwa Sune Umar M ShareeF Tare Da Papi Soldier Sai Kuma Abokin Aikn Umar Din Wato Melery

Ayi Sauraro Lfy.