Yanda Zakasa Wayarka Ta Andriod Ta Goge Duk Wani Empty Folder,

Kamar Yanda Muka Sani, Munsan Wayoyin Andriod Da Yawan Hade- Haden Folder Marasa Amfani,>




Kuma A Hakikanin Gaskiya Ba Kowa Keson Folders Barkatai Ba, Kamarni,

Wani Zakaga Kusan Duk Kusan Kwana Ki Biyu, Sai Yabibbi Ya Goge Duk Wata Folder Da Ba Komai Cikinta Kuma Hakan Aikine Ba Karami Ba.

A Yau Nazo Muku Da Wani Application Wanda Zai Goge Maka Duk Wata Folder Da Take Empty, Amaimakon Ka Zauna Kata Gogesu Daya Bayan Daya.

Da Farko Kawai Ka Sakko Da Wannan Application Din

Empty Folder Cleaner.Apk

Bayan Ka Kammala Download Kayi Install Saika Budeshi, SaiKa Taba Kan Clear



 Zakaga Ya Fara Gudu Yana Bin Ko Wane Directory Na Folder Din Wayar Taka Yana Goggogesu,



Yana Kammalawa Zai Tsaya, Saiya Nuna ma Adadin Yawan Empty Folder Din Daya Goge !!!

Post a Comment

0 Comments