Yanda Ake Siyan 3GB DATA Akan #500 Naira Dari Biyar, A Layin GLO


Sabon Tsarin Da Zaka Siya Data Dubu Uku Akan Kudi Naira Dari Biyar Kaacal

GLO Sune Kadai Network Din Da SuKa Fi Saidama Masu Amfani Da LayiKan Su Data Cikin Rahusa Da Arha, Wannan Karon Ma Sun Fidda Sabon Tsari Mai Arha Sosai,

Sai Dai Wannan Tsarin Nasu Kan Iya Aiki Ne A Karshen Sati WeeKed Waton Asabar Zuwa Lahadi .. Daga Shabiyu Na Dare

Sannan Zaka Iya Amfani Dashi Wajen Brawsinga, Kallo A YouTube, Downloading, Da Sauransu Sannan Kuma Yana Aiki Cikin Wayoyin Andriod, Nokia, BlacK Berry Ko Iphone Dadai Sauransu,

Ya Akeyi Wajen Siyan Data 3GB Akan #500

Da FarKoa Kadanna *777# SaiKa Zabi Option 1 For 3G Data Service

SaiKa Danna 1, Domin Siyan Data

SaiKa Sake Danna 7, Domin Night And Weekend Plans,



SaiKa Danna 2 Domin Siyan 3G For #500 Naira Only



Da Wannan Ne Zaka Sami Damar Yin Brawsing Daga Ranar Asabar 12am Zuwa Lahadi 11:59pm

Post a Comment

0 Comments