Yanda Zaku Sami Kyautar 500MB Ko Kuma 1024MB A Layin MTN NG


MTN Nigeria Suna Bada Kyautar Data Nayin Brawsing Ga SIM Din Da Suka Zaba

Kyautar Dai Ta Kamane Daga Kan

500MB Sai Kuma 1024MB 1GB Kenan A Takaice Suna Bada Kyautar Ne Ta Hanyar Idan Sun Tura Maka Sako Cewa Ka Cancanta Su BaKa

Tun Shekaran Jiya Aka Turama Wasu Sako A LayuKansu Kamar Haka

Congratulations! You have been gifted FREE 1GB data, valid for 7 days, to surf the internet. Dial *449*2# to activate your offer. Deal Zone

To Hakan Na Nuni Cewa Kana Daya Daga Cikin Wanda Za.a Bama Kyautar Saikayi Maza Ka Danna *449*1# Ko Kuma *449*2#


InKa Sami Text Kamar Haka

Congratulations! You have successfully activated FREE 1GB valid for 7 days. Please dial *559*4# to check balance.

To Kayi Nasarar Samu Ana Amfani Dashi Ne Na Tsawon Sati Guda Wato Kwana 7
 
In Kuma SuKaNunama You Are Are NOT Qualify  

Bazasu Bakaba A Wannan Sim Din Ba Sai Ka Jaraba A Wani SIM Din


Post a Comment

0 Comments